Kundin Tarihi Part 1 APK

Downloads: 92 Category : Music & Audio
by: Requires: Android 4.0 and upPrice:Free
1 Star2 Stars3 Stars4 Stars5 Stars
(Click to Ratings)

Kundin Tarihi Part 1 Description


Finders in the couse of Allah, may Allah subhanahu wata, ala guide the finder’s. Here we provide Kundin Tarihi Part 1 V 1.0 for Android 4.0++ Saurari Karatun Kundin Tarihi Tare da Malam Aminu Ibrahim Daurawa.

Wannan Application Kyauta ne dominku 'yanuwa Hausawa Musulmi.

Domin wadansu karatuttukan na HAUSA kamar Qur'an Tafseer by Sheikh Jaafar Mahmud Adam duba cikin Play store.

Wannan App kashi biyu ne, akwai part 1 da kuma 2. Wannan shine na farkon. Kashi na biyu yana cikin wannan store.

Idan kana/kina da shawara game da wannan App na Malam Aminu Ibrahim Daurawa wato Kundin Tarishi yi amfani da email din developer ka/ki turo da sakonka/ki.

Wannan App baya bukatar data ko wifi Connection, yana aiki ne Offline. Daga kayi downloading sa to shi kenan a yaushe zaka iya amfani dashi domin sauraron karatun Kundin Tarihi.

Baka bukatar tura karatun cikin wayarka/ki. Yin hakan zai ci waje mai yawa daga memory din wayarka/ki. Amma idan kayi amfani da wannan App to size din zai zama dan kadan sannan kuma baka bukatar dube-duben files. Gaba daya Kundin Tarishin yana cikin wannan App a shirye.

Idan ka/kin ji dadin wannan App, inason ku tayani da Addu'ar samun shiriya da kuma yardar Allah subhanahu wata'alaa. Allah ya shiryemu gaba daya ya kuma sanyamu cikin masu babban rabo da kuma kyakkyawan lada wato Aljannah Ameen Ameen.

Allah ya saka ma Malam Aminu Ibrahim Daurawa da AlkhairinSa Ameen.

Nagode da ka/ki duba wannan App nawa!

Ku huta lafiya.

Sai anjima!!
if there is any problem please let us know. Write your problem in comment box below.

Editors Notes

Finders in the couse of Allah, may Allah subhanahu wata, ala guide the finder's.

Download Kundin Tarihi Part 1 APK File

Download Kundin Tarihi Part 1

  • Price: Free
  • Requires: Android 4.0 and up
  • File Name: Kundin Tarihi Part 1.apk
  • Downloads: 92
  • Version : 1.0
  • Category : Android Music & Audio App

Old Versions Kundin Tarihi Part 1

What's New in Kundin Tarihi Part 1

  • No Change Log.
Share on Facebook    Share on Twitter    Share on Google+    Share on Gmail    Share on Reddit    Share on LinkedIn    Share on Tumblr    Save to Pocket    Share on Pinterest    Save to Evernote    Email this Page    View QR Code

DISCLAIMER: Kundin Tarihi Part 1 is the property and trademark from , all rights reserved by Click on the above link to proceed to the apk file download page or app buy page.
Page sharing tell your friends you can get faster download speed

Related Kundin Tarihi Part 1

Comments Kundin Tarihi Part 1